ha_tq/nam/03/03.md

263 B

Mutane nawa ne za a kashe ta wurin mahayan dawakai ma su kawo hari?

Za a sami tarin gawaye da tsibin jukkuna, kuma babu iyaka da gawarwakin.

Don menene waɗannan abubuwan suke faruwa?

Wannan na faruwa ne saboda mummunar sha'awa ta ayukan kyakkawar karuwa.