ha_tq/nam/01/15.md

271 B

Ina ne sawun shi wanda ke kawo labarai ma su daɗi?

A bisa duwatsu, akwai sawun shi wanda ke kawo labarai ma su daɗi.

Don menene Yahuda zai yi bukukuwa ya kuma cika wa'adodinsa?

Yahuda ya yi bukukuwa ya kuma cika wa'adodinsa, gama mugu ba zai ƙara mamaye su ba.