ha_tq/nam/01/07.md

186 B

Ga menene za mu iya kwatanta Yahweh a ranar damuwa?

Yahweh mafaka ne mai ƙarfi a ranar damuwa.

Cikin menene Yahweh zai kori makiyansa?

Yahweh zai kori makiyansa zuwa cikin duhu.