ha_tq/nam/01/02.md

240 B

Ga menene Yahweh ke cike da?

Yahweh na cike da fushi.

A kan wanene Yahweh ke ɗaukan fansa?

Yahweh na ɗaukan fansa a kan abokan gãbarsa.

A ina ne Yahweh yake shirya hanyarsa?

Yahweh na shirya hanyarsa a cikin guguwa da hadari.