351 B
351 B
Menene ya faru da Yesu bayan da yayi magana da almajiransa?
Bayan da yayi magana da almajiransa, an dauki Yesu sama ya kuma zauna a hannun daman Allah.
Sai menene almajiran suka yi?
Sai almajiran suka tafi suna wa'azi a ko ina.
Sai menene Ubangiji ya yi?
Sai Ubangiji ya yi aiki da almajiransa ya kuma tabbatar da kalman da alamun al'ajibi