ha_tq/mrk/16/14.md

471 B

A lokacin da bayyana kansa ga almajiransa, menene ya gaya masu game da rashin yardan da suka yi?

Yesu ya tsauta masu domin rashin yardan da suka yi.

Menene umarnin da Yesu ya bawa almajiransa?

Yesu ya umarci almajiransa su shiga duniya su kuma yi wa'azin bishara.

Wanene Yesu ya ce za a hukunta?

Yesu ya ce wadanda basu yi imani ba za a hukunta su.

wanene Yesu ya ce zai sami ceto?

Yesu ya ce wadanda sun yi imani an kuma yi masu baftisma za su sami ceto.