ha_tq/mrk/16/05.md

342 B

Menene matan suka gani a lokacin da suka shiga kabarin?

Matan sun gan wani saurayi a cikin farin kaya yana zaune a hannun dama.

Menene saurayin ya faɗa game da Yesu?

Saurayin ya ce Yesu ya tashi kuma baya nan a wurin.

A ina ne saurayin ya ce almajiran zasu sadu da Yesu?

Saurayin ya ce almajiran za su sadu da Yesu a kasan Galili