ha_tq/mrk/16/01.md

139 B

Wane lokaci ne matan suka je kabarin Yesu domin su shafe jikin sa?

Matan sun tafi kabarin a ranar farko ta mako a dai dai fitowar rana.