ha_tq/mrk/14/71.md

353 B

Menene amsar Bitrus a lokacin da aka sake tambayar sa na uku ko yana tare daYesu

Bitrus ya rantse ya kuwa la'anta kansa cewa bai san Yesu ba.

Menene BItrus ya yi bayan da ya ji zakara?

Bayan da ya ji zakaran, Bitrus ya fadi yayi kuka.

Menene ya faru bayan da BItrus ya amsa na uku?

Bayan da Bitrus ya amsa na uku, zakaran ya yi cara na biyu.