ha_tq/mrk/14/66.md

149 B

Menene amsar Bitrus zuwa ga yarinyar da ta ce Bitrus yana tare da Yesu?

Bitrus ya amsa cewa bai sani ko kuwa gane abin da yarinyan ta ke fadi ba.