ha_tq/mrk/14/63.md

261 B

Da ya ji amsar Yesu, menene babban firistin ya ce itace laifin Yesu?

Babban firistin ya ce wai Yesu ya yi laifin sabo.

Menene suka yi wa Yesu bayan da suka hukunta shi kamar wanda ya cancanci mutuwa.

sun tufa masa yawu, sun buga shi su ka kuma duke shi.