ha_tq/mrk/14/60.md

254 B

Menene tambayar da babban firist ya yiwa Yesu game da ko shi wanene?

Babban firist ya yi wa Yesu tambaya ko shine Almasihu, Ɗan mai albarka.

Menene amsar da Yesu ya bawa tambayar babban firist?

Yesu ya amsa cewa shine Almasihu, Ɗan mai albarka.