ha_tq/mrk/14/53.md

132 B

A ina ne Bitrus ya ke sa'ad da aka tafi da Yesu wurin babban firist?

Bitrus yana tare da masu tsaro, kusa da wuta suna jin dumi.