ha_tq/mrk/14/47.md

329 B

Menene Yesu ya ce a ke yi a cikin kama shi da a ka yi domin cika ayan littafi mai tsarki.

Yesu ya ce cikan ayan littafi mai tsarki ne domin sun zo su kama shi kamar ɗan fashi, da takobi da kulki.

Menene wanda suke tare da Yesu suka yi a lokacin da aka kama Yesu?

Wadanda suke tare da Yesu duk suka rabu da shi suka gudu.