ha_tq/mrk/14/43.md

146 B

Menene alamar da Yahuza ya bayar domin ya nuna wa masu tsaron wane mutum ne Yesu?

Yahuza ya yi wa Yesu sumba domin ya nuna wani mutum ne Yesu.