ha_tq/mrk/14/30.md

171 B

Menene Yesu ya gaya wa Bitrus bayan Bitrus ya ce ba zai taba yin tuntube ba?

Yesu ya gaya wa Bitrus cewa kafin carar zakara ta biyu, Bitrus zai yi musun Yesu sau uku".