ha_tq/mrk/14/26.md

126 B

A dutsen zaitun, menene Yesu ya faɗi game da almajiransa?

Yesu ya faɗi cewa dukka almajiransa za su yi tuntube domin sa.