ha_tq/mrk/14/22.md

436 B

Menene Yesu ya ce sa'ad da ya ba wa almajiran gurasan da ya gutsuttura?

Yesu ya ce, ''gashi wannan. Jikina ne''.

Menene Yesu ya ce sa'ad da ya bawa almajiran kofin?

Yesu ya ce, '''Wannan itace jinina na alkawari, jinin da ake zuba wa mutane dayawa''.

A wace lokaci ne Yesu ya ce zai sake shan wannan 'ya'ya na innabi?

Yesu ya ce zai sake sha daga wannan 'ya'ya na innabi a ranar nan da ya sha ta sabuwa a cikin mulkin Allah.