ha_tq/mrk/14/17.md

150 B

Menene Yesu ya ce sa'ad da suka zauna a tabur suna cin abinci?

Yesu ya ce daya da ga cikin almajiran da ya ke cin abinci da shi zai ci amanan shi.