ha_tq/mrk/14/12.md

266 B

Ta yaya almajiran suka sami wurin da dukan su za su ci abincin idin ƙetarewa?

Yesu ya gaya ma su su tafi gari su kuma bi wani mutum da ke dauke da tulun ruwa, su kuma tambaye shi ina ne dakin bakin ya ke da za su yi amfani da ita don cin abincin idin ƙetarewa.