ha_tq/mrk/14/10.md

165 B

Me ya sa Yahuza Iskariyoti ya tafi wurin shugabanin firistoci?

Yahuza Iskariyoti ya tafi wurin shugabanin firistoci saboda in ya yiwu ya isar da Yesu zuwa ga su.