ha_tq/mrk/14/06.md

261 B

Menene Yesu ya ce matan nan ta yi masa?

Yesu ya ce matan nan ta shafe jikin sa don biso.

Menene alkawarin da Yesu ya yi game da abin da matan nan ta yi?

Yesu ya ce duk inda aka yi wa'azi a duniya, za a yi maganar abin da matan nan ta yi don tuni da ita.