ha_tq/mrk/14/01.md

294 B

Menene shugabanin firistocin da mallaman attauran suka nema su yi?

Sun nema yadda za su kama Yesu shuru su kuma kashe shi.

Me ya sa shugabanin firistocin da mallaman attauran ba su so su yi wannan a lokacin idin gurasa marar ba?

Sun yi damuwa hargitsi yana iya tashi a tsakanin mutanen.