ha_tq/mrk/13/24.md

395 B

Mai zai faru da ikokin sama bayan kwanakin tsananin nan?

Rana da wata za su yi duhu, tauraro za su faɗo da ga sama, kuma ikokin sama zasu girgiza.

Menene mutane za su gani a cikin majimare?

Za su gan Ɗan mutum yana zuwa a cikin majimaren tare da iko mai girma da daukaka.

Menene Ɗan mutum zai yi a lokacin da zai zo?

Ɗan mutum zai tattara zababbun sa Daga karshen duniya da sama.