Menene Yesu ya ce zai faru da almajiran?
Yesu ya ce za a kai su gaban majalisa, a yi maku duka a majami'u, za ku kuma tsaya a gaban masu mulki da sarakuna saboda sunana.
Menene Yesu ya ce ya zama tilas ya faru tukuna?
Yesu ya ce tilas ne sai anyi wa mutane duka wa'azi tukuna.