ha_tq/mrk/13/07.md

147 B

Menene Yesu ya ce zai zama farkon zafin haifuwa?

Yesu ya ce farkon zafin haifuwa zai zama yake - yake, jita-jita, girgizar kasa, da kuma yunwa.