ha_tq/mrk/13/05.md

135 B

Game da menene Yesu ya gaya wa almajiran tilas ne su yi hankali?

Yesu ya ce tilas ne almajiran su yi hankali kada kowa ya ɓace su.