ha_tq/mrk/12/38.md

225 B

Menene Yesu ya gaya wa mutanen su yi hankali game da mallaman attaura?

Yesu ya ce mallaman attauran suna marmarin girmamawa na mutum, amma suna shigan gidajen gwamraye, da kuma yin addu'oi masu tsawo domin mutane su gani.