ha_tq/mrk/12/35.md

157 B

Menene tambayar da Yesu ya yi wa mallaman attauran game da Dauda?

Yesu ya ce ta yaya David zai iya kiran Almasihu Ubangiji bayan Almasihun ɗan Dauda ne.