ha_tq/mrk/12/28.md

293 B

Wace umarni ne Yesu ya ce itace mafi muhimmanci?

Yesu ya ce ka kaunace Ubangiji Allahnka da dukka zuciyarka, da rai, da hankali, da kuma karfi itace umarni ma fi imuhimmanci.

Wace umarni ce Yesu ya ce itace na biyu?

Yesu ya ce ka kaunace makwabcin ka kamar kan ka itace umarni na biyu.