ha_tq/mrk/12/24.md

328 B

Menene dalilin da Yesu ya ba wa sadukiyawan domin kuskuren su?

Yesu ya ce sadukiyawan ba su san littafi mai tsarki ba da kuma ikon Allah.

Menene amsar Yesu zuwa ga sadukiyawan game da tambayan da suka yi game da matan?

Yesu ya ce a lokacin tashin matattu, maza da mata ba za su yi aure ba, amma za su zama kama mala'iku.