ha_tq/mrk/12/20.md

259 B

A cikin labarin da sadukiyawan suka bayar, mazaje nawa matan take da su?

Matan tana da mazaje bakwai.

Wace tambaye ce sadukiyawan suka yi wa Yesu game da matan?

Sun tambaye shi wani mijin ne a cikin su zai zama maigidan matan a lokacin tashin matattu.