ha_tq/mrk/12/13.md

142 B

Menene tambayar da farisiyawa da kuma wasu mutanen Hirudus suka yi wa Yesu?

Sun tambaye shi ko a kan doka ne a biya haraji zuwa ga Kaisar.