ha_tq/mrk/12/10.md

123 B

A cikin litaffi mai tsarki, menene ya faru da dutsen wanda magina suka ki?

Dutsen da maginan suka ki ya zama ginshikin.