ha_tq/mrk/12/08.md

330 B

Menene masu noman innabin suka yi da wanda mai gonan ya tura a karshe?

Masu noman innabin sun kama shi, sun kashe shi sun kuma fitar da shi da ga cikin gonan innabin.

Menene mai gonan innabin zai yi ma masu noman gonan innabin?

Mai gonan innabin zai zo ya halakar da masu noman innabin ya kuma ba da gonar innabin ga wasu.