ha_tq/mrk/12/04.md

165 B

Menene masu noman innabi suka yi wa bayin da mai gonan ya aika su karbi 'ya'yan gonar innabin?

Masu noman innabin sun duke wasu, sun kashe wasu daga cikin bayin.