ha_tq/mrk/11/31.md

430 B

Me ya sa shugabannin firistoci, mallaman attaura, da kuma dattibai suka ki amsa cewa Yahaya mai baftisma daga sama ne?

Basu so su bada amsa ba domin Yesu zai tambaye su me ya sa basu yarda da Yahaya ba.

Me ya sa shugabannin firistoci, mallaman attaura da dattibai ba su so su amsa cewa baftisman Yahaya daga mutane ba ne?

Basu so su bada wannan amsan ba domin suna tsoron mutanen, wadanda suka yarda cewa Yahaya annabi ne.