ha_tq/mrk/11/29.md

166 B

Menene tambayan da Yesu ya yi wa shugabanin firistoci , da mallaman attaura, da kuma dattibai?

Yesu ya tambaye su ko Baftisman Yahaya daga sama ne ko kuwa mutane.