ha_tq/mrk/11/15.md

151 B

Menene Yesu ya yi da ya shiga wurin haikalin a wannan lokaci?

Yesu ya kora masu siya da siyarwa, ya kuma hana kowa shigan haikalin da kayan ciniki.