ha_tq/mrk/11/07.md

312 B

Menene mutanen suka shimfida a hanya sa'ad da Yesu ya hau dakushin nan ya yi tafiya?

Mutane sun shimfida tufafinsu, da kuma rashen da suka sare a gonaki.

Wace Mulki mai zuwa ce mutane suka yi ta ihu akai sa'ad da Yesu ya yi tafiya zuwa ga Urshalima?

Mutanen sun yi ihu cewa mulkin Ubansu Dauda yana zuwa.