ha_tq/mrk/10/43.md

204 B

Ta yaya ne Yesu ya ce masu so su fi girma a cikin almajiran Yesu ya kamata su yi rayuwansu?

Yesu ya ce ya zama tilas ma wandanda suna so su fi girma a cikin almajiran su zama masu bautan dukan mutane.