Menene Yesu ya ce Yakubu da Yahaya za su jimre?
Yesu ya ce Yakubu da Yahaya za su jimre kofin da zai sha, da kuma baftisman da za a yi wa Yesu.
Yesu ya kyauta rokon Yakubu da Yahaya?
A'a, Yesu ya ce kujeran hannun dama da hannun hagun sa ba na sa bane ya ba da.