ha_tq/mrk/10/35.md

140 B

Menene Yakubu da Yahaya suka roka a wurin Yesu?

Yakubu da Yahaya sun roka su zauna a hannun dama da kuma hannun hagun Yesu a daukakansa.