ha_tq/mrk/10/29.md

208 B

Menene Allah ya ce kowane mutum da ya bar gidansa, da iyalinsa, da gonakinsa domin Yesu zai samu?

Yesu ya ce za su sami nikinsu dari a wannan duniya, da tsanani, da kuma rai na har abada a duniya mai zuwa