ha_tq/mrk/10/20.md

309 B

Menene karin umarnin da Yesu ya sake bawa mutumin?

Sa'an nan Yesu ya umarce mutumin ya sayar da dukka abubuwan da yake da shi ya bi shi.

Ta yaya mutumin ya nuna ra'ayinsa a lokacin da Yesu ya ba shi wannan umarni, kuma me ya sa?

Mutumin ya yi bakin ciki ya yi tafiyarsa, domin ya na da dukiya da yawa.