ha_tq/mrk/10/17.md

257 B

Menene Yesu ya ce ya zama tilas ma mutumin ya yi kafin ya sami rai na har abada?

Yesu ya gaya wa mutumin Kada ka yi kisan kai, kada ka yi zina, kada ka yi sata, kada ka yi shaidar zur, kada ka yi zamba, tilas kuma ya girmama mahaifinsa da mahaifiyarsa."