ha_tq/mrk/10/15.md

164 B

Ta yaya ne Yesu ya ce mulkin Allah ya zama tilas a karba kafin a sami shiga?

Yesu ya ce ya zama tilas a karbi mulkin sama kaman yaro ƙarami kafin a sami shiga.