ha_tq/mrk/10/13.md

180 B

Menene amsar Yesu a lokacin da almajiran suka tsauta wa wadanda suka kawo ƙananan yara wurin sa?

Yesu ya yi fushi da almajiransa ya kuma ga ya masu su bar yaran su zo wurinsa.