ha_tq/mrk/10/01.md

293 B

Menene tambayar da farisiyawa suka yi wa Yesu domin su yi ma shi gwaji?

Farisiyawan sun tambayi Yesu idan a kan doka ne miji ya kashe auren sa da matan sa.

Menene Umarnin da Musa ya ba wa Yahudawa game da aure?

Musa ya yarda wa na miji ya bawa matan wasikar kashe aure ya kuma kore ta.