ha_tq/mrk/09/42.md

190 B

Menene ma fi alheri ma wanda zai sa wani ƙaramin yaro wanda ya na ĩmanĩ da Yesu ya yi tuntuɓe?

Zai fi alheri ma mutumin nan idan an daure dutse a wuyan sa a kuma jefa shi cikin teku.